Kannywood
Hotuna: Amarya Jaruma Rashida Mai Sa’a tare Da angonta


A yau ranar Asabar Jarumar KannyWood Rashida Mai Sa’a, tayi wuff da wani mutum mai suna aliyu adamu
A yau ranar asabar 11 Ga Nuwamba 2023 anka ɗaura Auren Jarumar Kannywood ɗin Nan Rashida Adamu Abdullahi Maisa’a Tare Da Masoyin Ta, Aliyu Adamu (Sardaunan Matasan Goza).
An daura auren a gidan mahaifinta Da Ke Layin Malam Bello A Unguwar Daurawa, Kusa Da Titin Maiduguri, A Cikin Garin Kano, Da Misalin Ƙarfe 9 Na Safe.
Manya manyan jaruman masana’atar kannywood sun samu halarta daurin auren tsohuwar jarumar Masana’atar Kannywood.
Ga hotunan amarya da ango nan muna mata fatan alkhairi Allah ya bada zama lafiya amen.