Labarai
Labari mai daɗi:-Mace Musulma, Halima Yakub Itace Mace Ta Farko Ta Zama Shugaban Kasar Singapore
Advertisment
A karon farko mace musulma ta zama shugabar kasa a Singapore, a tarihin kasar ita ce ta farko da ta zama Shugaban kasar.
Daga Sani Twoeffect Yawuri
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



