Kannywood

Dalilen Da Yasa Bazan Sake Yin Aure Ba Cewar Jaruma Hadiza Saima

Advertisment

Jaruman nan na masana’antar shirya fina finan hausa na kannywood wadda take yawan fitowa a matsayin uwa wadda aka fi Sani da Hadiza Saima ta bayyana dalilenta da ya sa har yanzu bata marmarin sake yin aure kwata kwata.

Hadiza Saima ta che ita yanzu sai dai tayi wa wanda basu da aure bayanin yanda aure yake saboda ita takai shekara kusan ashirin tana gidan mijinta kafin aurenta ya mutu.

Jaruman tayi wannan bayanin ne a wani tattaunawa da tayi da Arewaloaded. Toh koh masu karatu me zasu iya chewa kan wannan batu.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button