Kannywood

Kiyayyarku Ba Shi zai Sa Allah Ya Qini ba – Inji bello muhammad Bello

Jarumi Bello muhammad yayi gargadi ga mutane da suyi masa kyakyawan wato akan irim ruruta kalaman da yake akan masoyinsa wanda idan baku manta ba bello muhammad bello yana rubuta akan makiyansa ga bayyinsa

“So it is now an offense to post Adamu’s picture and back it up with praises?
Bear this in mind, that this page is mine and I’m entitled with the right to post the picture of whoever I want.
Ni banason masu ruruta rigima, kayi posting hoton mutum ka rubuta kalmomin yabo a kanshi, kawai sai wasu su fara ambaton sunan wani jarumin suna cewa anki bari abu ya wuce.
Jama’a please ku zama masu adalci. 
Ko kuma shi wanda kuke cewa dashi akeyi baya posting din hotunan wasu ne, ko kun taba cewa shi da wani yake?
Please be wise and play your cards.
My last post’s caption has nothing to do with Ali and you keep calling his name in attempts to add salt to injuries.
Tunda hada bala’i ne burin wasu daga anjima zan fara blank post with no caption sai kuma naji me zasu fara fadi.
Daga yau duk wanda ya kara yiwa post dina mummunar fasara ta karya ALLAH ya gaggauta sakamun kawai.
KIYAYYARKU FA BA SHI ZAI SA ALLAH YA QINI BA.
Masoya kuma ALLAH yayi albarka, ALLAH ya bar zumunci kuma ALLAH ya sadamu a Aljanna baki daya.”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button