Kannywood

Karanta Martanin Da Adam a Zango Ya Baiwa Wani Daya Fusatashi Akan Ya Dora Hoton Davido A Instagram

Advertisment

Jarumin masana’antar kannywood wato adam a zango yayi wani posting a shafinsa na instagram wanda yayi posting din hoton shahararren mawakin nijeriya wato davido sai kawai wani wanda za’a iya kira da fans din shi jarumi adam a zango  suna username a instagram @ibuaboki ya yiwa jarumin martanin akan posting dinda akan ya sanya hoton davido din sai ,shima jarumi dama a zango ya mayarda martani da zaku gani a hoto.
Ga asalin posting din da adam a zango yayi a shafinsa na istagram.

 Wannan shine chakwakiyar da jarumi adam a zango yayi da wannan dan uwan.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button