Hausa Hip Hop
MUSIC: Namenj – Mama Na


Advertisment
Namenj ya fara fitar da viwakokin na kudinsa album dinsa da ya fitar mai suna The North star.
Namenj mawaki ne wanda ya shahara a wajen wakokin masu dadi a arewacin najeriya.


Namenj yayi wakoki sosai inda The North star album yayi treading sosai a kafaffen sada zumunta.





