Hausa Musics

MUSIC : Ali Jita – Zainabu (Official Audio)

Advertisment

Wannan wata sabuwa waka ce wanda shahararren mawakin Ali jita mai suna “zainabu ” wanda a gaskiya wannan waka tayi dadi sosai.
Wanda duk wanda yasan ali jita yasan akwai fasaha a fagen wakokin zamani ba sai an tsaya ana muku dogon surutu ba.
Baiti daya daga cikin wannan waka:-
“Mun gaishe da zainabu 
Itace karshen zance”

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button