Labarai
Yadda wani gardi ya rungume Safara’u tana tsaka da yin rawar wasan Sallah a kasar Niger
Advertisment
Mawakiyar anyi mamakin ganin hakan duba da yanayin yadda ya sabawa Al’adar malam Bahaushe da kuma addinin mu baki daya.
Hakan mafi akasari yafi faruwa ne a kasar turawa wadanda Al’adar mu tasha bambam da tasu.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:
https://youtu.be/vxIJ6ApFz9g
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)




