Kannywood

[Bidiyo] Anyi hadarin daloli da naira wajen bikin Dinner bashir Maishadda da hassana Muh’d

Advertisment

A jiya ne ankayi dinner bikin babban furodusan masana’antar shirya fina finai ta Kannywood Abubakar Bashir maishadda da amaryasa hassana Muhammad.
Bashir Abubakar mai shadda wanda anyi bikin wanda a Kannywood kafin a samu wannan irin buki a Kannywood to sai nan gaba kam.
Wanda tabbas anyi hadarin daloli da nairori a wajen bikin shagalin bikin yar fim da ɗan fim.
Duk masu fada aji a masana’antar kannywood sun halarci wannan biki wanda yau dai kam an daura auren Bashir Abubakar maishadda da amaryasa hassana Muhammad wanda yanzu ta zamo amaryar bashri mai shadda ya zamo angon hassana Muhammad.
Ga bidiyon yadda ankayi hadarin kudi nan da tashar tsakar gida sunka wallafa a channel dinsu.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button