Labarai
Mijin Baturiya Suleman Ya wallafa Zafaffan Hotunan Barka Da Juma’a
Advertisment
A yau din nan nan ranar juma’a limamin wuff mijin baturiya Suleiman isah panshekara ya wallafa sababbin hotunansa da amaryarsa baturiya.
Suleiman yayiwa yayiwa al’ummar musulmi barka da wannan babba rana inda yayi shiga shida matarsa tufaffi masu ban sha’awa.
A cikin yan kankanin lokaci mutane suna yiwa wannan matashi fatan alkhairi inda yake soyewa shi da matarsa a kasar Amurka.
Ga hotunan nan kasa.








