Addini
Bidiyo : Jawabin A Kan Rufe/Bude Masallatai Saboda Cutar Corona ~ Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo
Advertisment
ABIN DA AKE JIRA YA BAYYANA.
Babban Malamin mu, Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar lemo (Hafizahullah) a lokacin da ya ke rufe Majalisin Tafsirin Alkur’ani mai girma na watan Ramadan (1441AH) a jiya Juma’a 29 ga watan Ramadan, 1441.
Babban Malamin Ya yi gamsashshen bayani tare da jan hankulan Malamai da Daliban ilimi da sauran al’umma baki daya, dangane da batun rufe masallatai da dakatar da yin sallar jam’i sakamakon annobar Covid19.
Da ma sauran bayanai masu maamfani da muhimmanci ga al’umma musamman Malamai da Daliban ilimin addinin musulunci.
Dama dai al’umma na ta jiran jawabi daga bakin Babban Malamin, to muna yi wa al’umma bushara. Alhamdu lillah!!!
Allah Ya saka wa Malam (Hafizahullah) da alkhairi, Allah Ya kara wa Malam lafiya.
Musa Muhammad Dankwano.
Secretary, Dr.Muhd Sani Umar R/lemo Academic Forum.
30, Ramadan, 1441.
Secretary, Dr.Muhd Sani Umar R/lemo Academic Forum.
30, Ramadan, 1441.
المنتدى العلمي للدكتور محمد الثاني عمر.
Kalli Cikakken Bayanin ?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




