Kannywood
Wasu Yaran Adam A Zango Sunba Ummi Rahab Hakuri
Yaran adam a zango babulaye da Umar b show sun baiwa ummi Rahab hakuri
Advertisment


Hoto :YouTube
Daga :Tsakar Gida Tv
Wasu Daga Cikin Yaran Jarumi Adam A Zango Umar Big Show Tare Da Babulaye Sun Fito Sun Ba Matashiyar Jaruma Ummi Rahab Hakuri, Bayan Rigimar Daya Faru Tsakanin Ummi Rahab Da Adam A Zango.
Inda Kwanaki Su Fito Suma Jarumar Tatas, Yanzun Sun Fito Sun Bata Hakuri.
Wanda daman shi dan adam anasonshi da hakuri a duk lokacin yayi abu cikin fushi to ya sauko.
Ga Ciakken Labarin Anan.

