KannywoodLabarai

Da Rahama Sadau Ce Tayi Tsiraici Irin Na Amaryan Yusuf Buhari Da Yanzu Malamai Sun Fara Raddi

Advertisment

Sheikh Nura Khalid Wato (Digital Imam) Yayi Martani Mai Zafi Game Da Hotunan Kayan Bikin Da ‘Yar Gidan SarKin Kano Tasa Na Bikinta Da Yusuf Buhari.
Inda Yake Cewa Da Rahama Sadau Ce Tayi Tsiraici Irin Na Amaryan Yusuf Buhari Da Yanzu Malamai Sun Fara Raddi, Amma Yanzun Kowane Malami Yaja Bakinsa Yayi Shiru.
Ga Cikakke Bidiyon Raddin Nashi Anan.
https://youtu.be/kqxX2tkANIE

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button