Hausa Musics
Music: Salim Smart -Numfashina ft Hairat Abdullahi
Advertisment


Sabuwar wakar Salim Smart tare da Hairat Abdullahi mai suna ” Numfashina ” kuna ina masoya wayannan mawaka kuzo kuji abinda suka zo muku dashi a cikin wannan Wakar.
Ga kadan daga cikin baitocinsa.
Ba zan hana zuciya sanki ba dan nima kinai dani
Zance inba naki ba bani so najishi
Kalamin so ba naki ba baniso fitar dashi


