Addini
Sautin Murya : Halattaccen Tsarin Tallafin Bankin CBN da Hanyoyin Cin Moriyarsa ~ Dr Basheer Aliyu Umar
Advertisment
Wannan shine sautin murya da manya manyan ahlus sunnah sunkayi akan halattacen cin bashi CBN wanda Dr bashir Aliyu umar Shine Mataimakin Shugaban CBN a fanin shar’a.
Wanda zaku ji yadda anka kawo hujjoji akan ahlus sunnah.
Ga sautin murya nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


