Kannywood

Bidiyo : Naziru Sarkin Waka Yayiwa Lawan Ahmad martani mai Daukar Hankali Akan gasar da ya sanya

Advertisment

Sarkin waka nazir m ahmed yayi martani mai daukar hankali duba da irin yadda ake sanya gasar motoci wanda shi lawal Ahmed ya sanya karatun alkur’ani mai girma ne.
Shine kuma ya nuna yanason samun gudunmuwa wanda shine sillar sarkin waka.
Ga bidiyo nan sai ku saurari cikakken bayyani.
https://youtu.be/I_jxGH6G0OI

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button