Politics Musics
VIDEO : Rarara ~ Jahata Jahata ce Official Video HD
Advertisment
Wannan ita wakar da rarara yayi bidiyon ta akan matsalar tsaro dake damun wannan Nigeria amma a jaharsa kawai yayiwa wannan waka.
Kuma an dauki wannan waka a cikin garin katsina wanda abubakar bashir maishadda ya shirya ,ali nuhu ne ya bada umurni.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




