Addini

Innalillahi Wainna Ilaihirrajiun! Allah Yayiww Sheikh Tahir Adam Rasuwa

Advertisment

Allah Yayiwa Sheikh Tahir Adam rasuwa, Sheikh Tahir Adam kafin rasuwar sa shine Babban Limamin Masallacin Haj. Salamatu Kabeer,
dake Sardauna Crescent Kan Babban Titin Bashama Road Kusada Makabartan T/wada in ka tsallake Titin Jirgi Kaduna.
Za’a yi jana’izarsa a yau lahadi karfe 10am na safe a masallacin salamat kabir
Muna rokon Allah Ya Gafartamasa zunubansa,
Aiyukan sa na Alkhairi Allah Yasanya Subishi
Allah Ya kyautata namu Bayan tasu.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button