Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Hafsah Idris Da Diyar Ramlat A kasar Dubai wajen shakatawa
Jaruma Hafsah Idris Barauniya wanda yanzu tana tare da diyarta a kasa dubai wajen wayon bude ido.
Wanda dubai dai ta dauki yan kallo sosai a wannan lokaci wanda manya manyan matan Kannywood wasu daga cikinsu duk suna can Yanzu haka.
Ga hotunan nan kasa.