Labarai
Labarai da ɗumi-ɗumi : Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kamu da korona
Advertisment
Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya kamu da cutar korona.
Jami’an ƙasar sun shaida cewa a halin yanzu shugaban zai killace kansa na kwanaki bakwai kuma zai ci gaba da aiki daga gida.
Bbchausa ta ruwaito.Wata sanarwa da ta fito daga fadar shugaban ƙasar ta bayyana cewa Mista Macron ya yi gwajin na korona bayan jikinsa ya fara nuna alamomin cutar.

