Kannywood
Bidiyo : Umma Shehu tayi Kira ga Shugaban Buhari da Yayi koyi Da Goodluck Jonathan
Advertisment
Jaruma umma Shehu tayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da yayi koyi da tsohon shugaban kasa Goodluck ebele Jonathan akan mulkin Nigeria.
Ko miyasa tayi wannan magana duk akwai amsar wannan tambaya da amsoshin ta a cikin wannan bidiyo.
Ga bidiyon nan kasa


ke har kina da wata martaba da xaki cewa wani yayi koyi da katon kafiri jahila kawai