Kannywood
Jaruma Nafisa Abdullahi Ta Zama Jakaddar TPumpy Estate Abuja (Hotuna)
Advertisment
Wannna wani irin sabon cigaba da jaruma ta samu wanda muna taya jarumar murna na samun wannan matsayi.
Jarumar ta wallafa hakan ne a safiyar yau lahadi 23/8/2020.
Wanda Hausaloaded ta ruwaito muku irin yadda taji dadi Sosai samun wannan matsayi.
Advertisment
A ciki jawabin jarumar a wajen tayi matukar nuna jindadi da farin ciki na samun wannan matsayi na zama jakaddiyar T pumpy estate da ke abuja.
Ta kara da nuna jindadi da nuna cewa ali Nuhu ne ya kawo a wannan waje don haka ya cancanta da tayi godiya sosai a wajensa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com