Dalilin da yasa NIN or BVN verification failed a shirin TVET Da za’a magance ta


Shirin TVET na gwamnatin tarayya da a cikawa a yanzu haka karkashin hukumar kula da kire kire da fasaha ta tarayya.
Mutane da yawa suna fama da matsala wajen cika wannan shirin na TVET ga matsaloli kamar haka:-
a. NIN verification Failed?
b. BVN verification failed?
c. BVN Name Mismatch?
d. OTP not going on MTN?
e. Application not Submitting?
Wannan sune abubuwan da wasu ke fama da rashin cika wannan shirin na TVET kuma shirin TVET shiri ne da yake da muhimmanci sosai.
Shiri ne da za’a baiwa mutane horo domin doraga da kai tun daga matakin aikin hannu da kuma fasaha ta yanar gizo.
Bugu da ƙari cikin Wannan shiri akwai ɓangare biyu na wata shidda (6 Months) ko (1 year)
Bangane na farko ba’a bukatar sanya wata takarda ta kamala karatun mutum.
Amma ɓangare na biyu wata 1 year ana bukatar wani takarda na shaidar kamala karatu.
Hanyar mangance Wannan matsala.
Ka tabbata sunan ka na BVN da NIN daya ne babu bambanci, Da farko ka sanya Date of birth dinka dai-dai da wanda a ga NIN dinka idan akwai kuskure bazai wuce da kai mataki na gaba ba.
Matsala ta kuma OTP shima a kula da number da zaka baiwa damar tura OTP.
Application not submitting shi kuma Wannan issue ne na network or API sai a kula da karfin network API kuma parameter ne sai a gyara kafin a danna submitting.
Taya zanyi na cika idan na kasa magance Wannan matsala?.
Zaka iya tuntubar Wannan lambar wa.me/+2348092221919 amma ta WhatsApp kawai babu direct call domin a magance maka wannan Matsala in sha Allah.