Hausa Musics
Naziru Sarkin Waka – Labarin maza 11
Advertisment
The famous singer of the Africa who is popular singing the emir Naziru m Ahmad normally know as sarkin waka release new song tittle name “Labarin maza 11”.
Fitaccen mawakin nan da yayi fice a wajen rera wakokin a nahiyar Afirka kuma sananne sarkin waka ya fitar da zafaffan a cikin wannan waka
Sarkin waka ya zuba kalamai sosai a cikin wannan waka inda yayi fice sosai wajen rerawa sarakuna wakoki.
Kuyi amfani da alamar download da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment