Hausa MusicsUncategorized
Kawu Dan Sarki – Kalaman soyayya
Advertisment
Kawu Dan sarki – Kalaman soyayya Download Mp3 latest song.
A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “kalaman soyayya”
Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma
Kawu dan sarki yayi kokari sosai wajen rera wannan saboda kudin album mai suna “Gwagwarmaya” a shekarar 2024.
Advertisment
Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka da take cikin wannan kudin album mai suna. “Kalaman soyayya “.
Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.