Tirƙashi : Bidiyon Lilin Baba ya rugume Murja kunya ya jawo cece kuce


Fitaccen mawaki nan lilin baba mijin tsohuwa jaruma ummi rahab inda anka gano tare da murja kunya,lilin baba , Gfresh al’ameen da Aminu Jtwon.
A cikin bidiyo suna zauna ana raha kawai lilin baba ya kawo murja kunya yayi “hug” dinta ma’ana ya rugume ta.
A cikin bidiyon murja kunya tana cewa.
” Yau gani ga lilin baba, abin alfaraji a arewacin najeriya shifa ganin ma farin ciki ne, na rantse da Allah sai na fada.
Tunda nake ban taɓa gulma sa ba, ban gulma lili ba, amma ba wanda bana gulma sa a duniya”- murja kunya.
Ga bidiyon nan.
Hausaloaded ta tattaro martanin mutane.
@Rahmerh:Shine Wai Dan Allah Lilin baba ya rabu da ummi rahab basa tare bah.
@ibson755:Sunzo wa lilin baba maula.
@hafsat Ahmadu irfan:duk wanda yaga auren ummi rahab ya mutu dan Allah a mata uzuri.
@mustapha@1:Allah sarki kaga aminu j town yanzu ya koma ainihin wurin yan uwansa dama haka rayuwa take.
@Maryam Ibrahim:toh meye dan rungumi banza wofi. yaje yarungumi hadiza gabon ko rahama sadau ko nafisa Abdullah mana. kinsan mara kamun kai ake runguma.
@zeenah88:akwai gyara nan wlh shiyasa matanku suyita zarginku wlh aure da zargi kuma bayayi Allah yashiryeku Allah yasa mucika da imani Amen.