Labarai

Abin tausai : sunyi min layi suna zina dani a gaban maigidana na kwana 16, sun nemi luwadi da shi, kuma sun kashe shi – matar Aure da yan bindiga

Advertisment

Wata mata yar jihar Zamfara ta Bani labarin abunda ya faru da ita da mijin ta abun tausayi

Matar tace Yarima wallahi wata ranar Lahadi ba zan Manta ba cikin Dare yan ta’adda suka faɗo garin mu

Suka yi garkuwa da Mutune da dama ciki har da Ni da Mijina suka kora Mu daji Domin karɓar kuɗin fansa

Yarima Bk Dtm na ruwaito wanna labari na kasance Mace Alhamdu mai kyan Sura Wannan yasa Suna isa Damu Daba duk hankalin su ya dawo Kaina

Haka fa suka dinga keta Man Haddi Gaban Mijina Wannan yayi yaba Wancan, saida Muka yi Kwana 16 a haka

Kwatsam wata Rana Sai cikin Jagororin yan ta’addan Wani yace wai yaje wajan wani Malami ya Bashi Maganin Bindiga,

Kuma Malamin ya Ce sai ya sadu da Namiji Maganin Zai fara aiki, sai ya kira Mijina Yace wai ya Kwanta ya sadu Dashi mijina yace Wannan Kuma ɗaya Saidai in Baida Rayuwa

Haka yace a Kama Mashi Mijina da ƙarfin Tsiya idan kuma ya ƙiya a Buge shi Sai ya Mutu, da Mijina ya fahimci Sunfi Ƙarfin shi

Sai yayi Sauri ya ɗauki Wani Guntun icce ya Riƙe, Suka ce ya aje shi ko su halbe shi, kawai Sai Naga yayi Kukan kura ya bugawa ɗayan Su iccen, Nan take ya faɗi ya Mutu

Nanfa suka Buɗewa Mijina Wuta Sun yi Mashi Halbi yafi Ashirin Bayan haka Suka Sassara Naman shi, suka dinga jefawa karnuka Suna Ci,

Yarima wallahi Naga Tashin hankali yanzu gashi Allah yayi Man kuɓuta bayan an biya kuɗin fansa, Allah ya jiƙan Mijina dan Allah Yarima ka yaɗa Labarin Nan

Amma dan Allah ka ɓoye Sunana da Garina Saboda yanayin ƙasar.

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button