Labarai

Mai Wushirya ya fedi biri har hutsiya kan aika Murya kunya A gidan Gyaran hali

Bayan kotu ta aika da murja a gidan gyaran hali wandaa anka fi sani da mai wushirya yayi magana akan wannan hukuncin abinda yasani game da kama wannan yarinyar da yan sanda sunkayi har zuwanta gian yari kamar yadda shafin Hausamini sunka ruwaito labarin zakuji bayyani dala dala.Mai Wushirya ya fedi biri har hutsiya kan aika Murya kunya A gidan Gyaran hali

Yanzu Yanzun, Idris Mai Wushirya Ya Warware Komai Kan Batun Tura Murja Ibrahim Kotu Da Ayi. Labarin Da Mu Samu Dazun Shine, Labarin Tura Murja Ibrahim Yar Tiktok, Kotu Kan Batun Cewa Tayiwa Aisha Najamu Da Idris Mai Wushirya Qazafi.

Idris Din Yayi Bayani Game Da Lamarin Ya Kasance Kan Zargin Da Akeyiwa Murja Ibrahim Yar Tiktok.

Ga Bidiyon Bayanin Anan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button