Labarai

So Hana ganin Laifi : Nayi Alkawalin auren Hafsat Baby Yar Tiktok – Prince Bilal Basheer

Wani matashin saurayi Prince Bill Basheer ya fitar da sanarwa duk da hafsat baby lawancy wanda take bidiyon rawar badala kuma yar tiktok.

Jiya ne wasu na fitar da bidiyon da tayi zigidir tana rawa wanda abun yayi muni wanda shine abun da ake tattaunawa a kafofin sada zumunta.

To shine Wannan matashi ya nuna ida har ta aminta shi zaiyi wuff da ita duk bayan wannan bidiyon ta da yake yawo a kafofin sada zumunta.

Ga abinda yake cewa

Ni dan asalin jahar Zamfara ne, na kuma na shirya tsaf tare da tsarkake niya, domin mu rufawa juna asiri akan auran Hafsat, tare da biyan sadaki kamar yadda addinin musulunci ya tanada”.

Hausaloaded ta tattaro martanin mutane.

@Aliyu AbdulQadeer Marakai yana cewa :

Abudda ma duk tsufa Yakamata, daka kalli fatar jikinta zakaga duk ta kwana2

@S Musa sani yana mai cewa :

Hakan nadakyau Allah zayabaka lada sabida wannanma jahadine Allah yarupamana asiri ameen.

@John Dan Daso : yana mai cewa : Dan Uban Ka Ko Fir’auna Ta Kirki Ya Aura Karshen Rashin Mutunci Kenan Ma Bake Kai Dan Tsako..

@Real Sa’idu Maishanu cewa yake : Abun Kunyar da kayyi AI yafi Na Hafsat Wannan Ba Abun Mamaki Bane Wlh .

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button