Darasi ga Karuwai: Bidiyon matsafi yaje da karuwa a hotel yayi mata tsir@ra zaiyi tsafi da ita


Ke kenan daga wannan hotel din zuwa wancan, duk hotel din garinku kin sani, kin zama kamar karya ko akuya wanda kowani kazami zai kwasa indai za’a baki kudi
To yanzu matsafa sun zo da wani sabon salo na yin tsafi da karuwai, zasu ja ki cikin hotel, su kattalaki, su cire abinda zasu cire a jikinki su tafi dashi don yin tsafi, datti assalafy na ruwaito.
Abinda ya kusa faruwa da wannan yarinya kenan a cikin wani Hotel mai suna Top View Hotel dake Zone 5 Wuse Abuja, amma Allah Ya kaddara tana da sauran kwana a gaba
Har ya mata tsirara, ga bidiyon lokacin da jami’an tsaro suka ceceta, amma zan rufe wasu guri na tsiraicinta
Wannan babban darasi ne ga karuwai, dama ance tsuntsu a gurin kwadayi yake rasa rayuwarsa
Ubangiji Allah Ka karemu daga mummunan kaddara na rayuwa, sannan Ka tsare mana Imanin mu