Hausa Hip Hop
MUSIC : G-fresh Al’ameen – Yabo
Advertisment
Nigerian artist Gfresh Alameen is back with a fresh track, and it’s definitely a vibe! “Yabo” is a hot new song that’s sure to get you moving.
Shahararrun mawakan nan a Najeriya masu wakar hip-hop da sunka rera wakar kano to California sun dawo muku da sabuwa wakar su mai suna “Yabo”.
G-fresh Al’ameen sunan mutum biyu ne wanda suke yan uwan juna kuma tare suke rera wakokin su.
Kuyi amfani da alamu download mp3 da ke kasa domin saukar da waka.