Hausa Hip Hop
MUSIC: Fresh Emir – Kidan Mata
Fresh Emir AKA Aku Mai Bakin Magana ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Kidan Mata”.
Saurari wannan waka mai suna “Kidan Mata” daga kasa.
Fresh emir shima dai yanzu ba iya kadai wakokin episode episode kawai yake muku ba wannan kidan na mata ne.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin saukar da wakar.
DOWNLOAD MP3
One Comment