Kannywood

Zafaffan Hotunan wankan sallah daga kannywood da iyalansu

Alhamdullahi yau 16/06/2024 an gabatar da sallah babban a fadin duniya mun rokon Allah ya karba ibadarmu amin.

Mun tattaro muku kadan daga cikin kwaliyar sallah jarumai,mawaka da daraktoci gwani ban sha’awa alhamdullahi.

Ga hotunan nan kasa kai tsaye daga shafukan su na sada zumunta.

Aminu saira daraktan shirin labarina shiri mai dogon zango wanda yayi kaurin suna sosai inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta yana mai cewa

TAQABBALALLAHU MINNA WA MINKUM Eidul Mubarak Allah ya Maimaita mana da Alkhairi #eidmubarak”

Garzali Miko mawaki ne kuma jarumi ne a masana’atar Kannywood da yayi fice sosai shima yayiwa al’umma duniya barka da sallah tare da iyalinsa.

SadiQ sani SadiQ jarumi ne a masana’atar Kannywood wanda ya taka rawar gani a wasan kwaikwayo inda a yanzu yake taka leda a shirin labarina mai dogon zango, shi da ƴaƴansa suna taya al’ummar musulmi murna sallah.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button