Labarai
Gaskiyar magana akan cewa G-fresh ba namiji bane wajen Jima’i
Advertisment
A cikin shirin Hadiza Gabon talk show room tayiwa sadiya haruna tambaya ta ya ta auri Almaen G-fresh ta ina soyayya ta fara.
Sadiya Haruna tace yaro ne bata dauke shi wanda zata iya aure ba kwatsam yace budurwa na nace kai dan iska, saboda ni bana tsinewa soyayya komai ƙanƙantar ta.
Muna ta soyayya haka sai aka cewa yana so ya aure ni na dauki abun a matsayin wasa nake cewa masa kayi hakuri, sai hankalin ya tashi to a lokacin ya bani tausai sosai, naje umrah nayi addu’a idan alkhairi ne saboda ni abun bai kai can a zuciya ba.
Tana cewa
“Sai Da Na Auri G-Presh Na Gane Cewa Shi Ba Nàmìjì ba ne a wajen jima’i , Cèwar Sayyada Sadiya Haruna
Ga bidiyon nan ku saurari abubuwan mamaki da yafi wannan.