Hausa Musics

MUSIC : Auta Mg boy – Safiya

The Nigerian singer and famous artist Auta mg boy released new and brand Album Ep in this year 2024 which have 15 Latest and amazing song.

Hanta Da jini is the amazing Album by the rising artist singer from the Northern Nigeria.

Ina ma’abota sauraren wakokin Auta Mg Boy mai wakokin soyayya a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna ‘Safiya’.

Wakar ‘safiya ‘ ita ce  Auta Mg Boy yayi wakar ne ga Masoya wanda anyi baitocin soyaya sosai a cikinta.

Auta Mg Boy mawaki ne wanda ya fice a wajen wakokin soyayya da iya kalamai masu nishadi.

Wannan wakar anyi tace ne domin amana a soyayya  a tsakanin masoya.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button