Hausa Series Fim
Labarina Season 4 Episode 3 Kadan Daga Na Ranar juma’a
Labarina shiri ne da yake da chakwakiya sosai a cikinsa wanda duk mai kallon shirin yana mamakin irin yadda sumayya ta cire tsoro ta maresa wanda shima kansa yayi mamaki karshen zango na ukku.
To yau mun zo muku da tsokacin daga cikin kashi na 1 daga cikin zango na hudu da zaku iya kallo kai tsaye daga tashar yourtube ta mai bada umurnin shirin aminu saira.