Politics Musics
MUSIC : Rarara – Kurunkus 4:0 ft Ado Gwanja Ft Jidda ft Alfazazi
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce wanda hadakar mawakin apc na ganduje sunkayi mai suna ” kurunkus 4:0 ” ta tabbata.
Wannan wakar ta biyo bayan kotun koli ta yanke cewa ganduje shine yayi nasara a zaben da ankayi.
Abinda yasa suke cewa 4:0 zaben farko, daga kotun farko har ta ukku shine yasa mata 4:0.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




Enter your comment…yayi