Hausa Hip Hop
MUSIC : Dj Ab – Ke Da Ni
Advertisment
Wannan wata sabuwa waka ce da Dj Ab yayiwa abokinsa Deezell akan Murna zagayuwar haihuwar ranar Jiddarh wanda ya matukar bata mamaki wanda ya taso daga U.S.A Zuwa Nigeria domin taya masoyiyarsa murna.
Download And share
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com