Kannywood

Yadda anka min tayin Zunzurutun kudi har naira Miliyan 100 Akan na rabu da budurwa ta – cewar saurayin Aisha najamu izzar so

Hausawa kance inda babu fili ake gardamar kokuwa a yau din nan shafimu yayi kicibis da wani labari mai ban al’ajabi da mamaki wanda ya nuna cewa wannan yaro iya so da kauna ne ko kuma ya ishi kansa ne da ake mana tayin naira na gugar naira har naira miliyan dari akan ya rabu da masoyiyarsa yaki.

Shafin hausamini ya tattaro mana wannan labari inda zaku ji bayyanin dalla dalla daga bakin matashin yaron yake fadin haka da bakisan.

Yanda Amin Tayin Kudi Har Naira Milliyan Dari (100 Million Naira) Saboda Na Rabu Da Wacce Zan Aura, Aisha Najamu! Matashi Ya Bayyana Labarin Yadda Ayi Mishi Tayin Kudi Masu Tsoka Kan Ya Rabu Da Aisha Najamu!

Matashi MashKur, Wanda Suke Shirin Yin Aure Da Jarumar KannyWood Aisha Tsamiya, Ya Bayyana Labarin Yadda Wani Mutum Ya Kirashi Ya Mishi Tayin Kudi Masu Tsoka, Saboda Ya Rabu Da Aisha Najamun. Sai Dai Da Yawan Mutane Kamar Basu Yadda Da Labarin Daya Bayar Ba,

Ga Cikakken Labarin Yadda Lamarin Ya Faru Dashi.

https://youtu.be/Z5mg8qtExEM

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button