Kannywood

Yah Allah Ka Nunamin Ranar Aure Nah – Cewar Jaruma Amal Umar

Yah Allah Ka Nunamin Ranar Aure Nah - Cewar Jaruma Amal UmarA wani sako da Jarumar ta Fina finan hausa ta wallafa domin Murnar Zagayowar Ranar haihuwar ta Jarumar Amal Umar ta godewa Alla bisa Ni’ima a gare ta inda take Cewa Ya Allah Kamar yadda ka nuna min wannan Ranar a rayuwata, ka nuna min Ranar Aire nah kamar haka, ya Allah Ina godiya da Ni’ima da darajar da kamin, ya Allah Kasa mu Cika da Imani a Ranar mu ta tarshe a Duniya.
A jiya ne dai Jarumar ta Cika Shekaru ashirin da uku da haihuwar kamar yadda ta bayyana Jaruma Amal na daga Cikin matan Kanywood dake tashe a Halin yanzu.

Ya Allah kamar yadda ka nuna min wannan ranar arayuwata,ka nuna min ranar aure nah kamar haka,ya Allah ina godiya da niima da darajar da kamin,ya Allah kasa mu cika da imani a ranar mu ta karshe aduniya ???”

Yah Allah Ka Nunamin Ranar Aure Nah - Cewar Jaruma Amal UmarNan take masoyanta da abokanan sana’arta sunke tayi mata fatan rayuwa ta gare da samun miji nagari wanda ya nuna cewa itama tana son aure wanda kuma daman aure sunnah ce ta annabawa saboda haka muna miki fatan alkhairi Amal umar.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button