Kannywood
Ali Nuhu Ya Lashe Kyautar Gwarzon Tauraron Wasan Hausa (Hotuna)
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki ya samu kyautar Karramawa ta Garzon wasan Hausa.
Ali ya saka hoton kyautar da ya samu daga Hourglass Award a shafinsa na Instagram inda masoya da abokan arziki suka rika tayashi murna.
Ya samu wannan karamawa daga wani kyauta mai suna “realtimefilmfestival” wanda hadaka ne da yan kudu.
Wanda Nazir danhajiya ne asalin wanda ya fara wallafa kafin shima jarumin ya yi repost zuwa shafinsaa.