Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Zama Tare
Advertisment
Isah Ayagi shahararren mawaki ne da yayi tashe sosai da ya fitar da sabuwa waka mai take “zama Tare”inda zakuji dadin wakar
Isah Ayagi yayi wakar Ma’ajin Sirri a wanann shekara ta 2023 wanda zakuji irin yadda yayi amfani da kalamai na soyayya daman mawakin soyayya ne.


Wakar Da ke na amince tayi tasiri sosai ga duk masu sauraren wakokinsa irin yadda anka nuna sunka saurare a kafarsa.
Zakuyi iya amfani da Download mp3 domin saukar da wakar.
Advertisment