Hausa Musics
MUSIC : Tynking Mai Gashi – Babyna Ft Hamisu Breaker
Advertisment
Tynking Mai Gashi ya fitar da sabuwa wakarsa mai suna “Babyna” tare da Hamisu Breaker.
Tynking Mai Gashi mawaki ne wannan shine farkon hadakar wakar shi da Hamisu Breaker.
Babyna waka ce wanda anyi ruwan kalamai sosai a cikinta.
Zaku iya amfani da Download Mp3 da ke kasa domin sukar da wakar.
Advertisment