Hausa Musics
MUSIC : farfesan waka – Mu Tashi Mu Farka Yan Arewa (shata Tribute)
Advertisment
Suleman farfesan waka ya zo muku da sabuwa wakarsa mai suna “‘Mu tashi Mu farka Yan arewa” wanda zakuji yadda yayi kalamai sosai kan yadda talakan Nigeria.
Wanda wannan halin da Nigeria tace sai dai muce Allah yayi mana sauki amma wallahi a Nigeria Allah ne kawai ke son talaka.


Farfesa waka mawaki ne da yake wakokin fadarkawa sosai a cikin wannan al’umma.
Kuyi amfani da alamar download mp3 domin saukar da wannan waka.