Kannywood
Ado Gwanja Yayi Wakar Da Aketa Yabonsa
Advertisment
A Karon Farko, Ado Gwanja Yayi Wakar Da Kowa Ke Yabonsa! Sabuwar Wakar Da Mawakin Ya Sake Itace Ta Yabon Fiyayyen Halitta Annabi Muhammad (S.A.W).


Sakin Wakar Ke Da Wuya, Muate Da Dama A Shafukan Sada Zumunta Da Kuma Zahiri Suketa Nuna Yabonsu Da Kuma Allah San BarKa Ga Mawaki Ado Gwanja.
Wakar Yabon Da Ya Mata Kirari Da “Mabidin Sirruka” Tuni Dai Wakar Aka Fara Hawanta A Shafukan Sada Zumunta Musanman Ma Na Tiktok, Inda Maza Da Mata, Jarumai Da Gama Gari Kowa Ke Hawa Sabuwar Wakar Tashi.
Advertisment
Ga Wakar Kuji Yadda Mawakin Ya Rairata Sikin Salo Na Ilimi Da Nutsuwa.
https://youtu.be/rfaLSAcUsoU
[Via]