Politics Musics
MUSIC: Sarkin Waka – Jigawa Gobe Ta Allah ce
Advertisment
Sarkin waka Nazir M Ahamd yayi sabuwa waka ga dan takarar Gwamnan Jihawa Mustapha sule jigawa a karkashin PDP.
Sarkin waka ya baiwa wannan waka suna ” Gobe ta Allah ce”.


Wanda zaku dalilin da yasa ya baiwa wannan waka domin kuwa tabbas ita Gobe ta Allah ce ko tantama babu.
Gobe Ta Allah ce kirarin da ake yiwa dan sule lamido Jigawa ne Mustapha kenan shiyasa anka sanyawa wakar sunan.
Advertisment