Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Zaharadeen Sani Da Nafisa Abdullahi A Wajen Daukar Fim Din ‘MUQABALA’
Advertisment
A yau ne jarumai Zaharadeen sani da nafisa Abdullahi sunka dauki hoto wajen daukar fim din MUQABALA wanda a cikin wannan Film fim Zaharadeen sani shine mai suna Usaman a yayin da ita kuma nafisa Abdullahi a matsayin Nadiya.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com