Kannywood
Yadda Aka Gudanar Da Jana’izar Umar Yahaya Malumfashi – (Ka-Fi Gwamna)
Advertisment
An yi jana’izar shahararren dan wasan Hausa Umar Malumfashi (Ka Fi Gwamna) a Kano.
Gomman mutane ne suka halarci jana’izar marigayin.
Fitattun abokan marigayi Umar Malumfashi cikinsu har da Salisu T. Balarabe daya daga cikin daraktocin fitaccen fim din Kwana Casa’in, inda jarumin ya ci sunan Ka-fi-gwamna sun halarci jana’izar a Kano.
Fitattun jaruman Kannywood kamar Tahir Fagge da Alhaji Hamisu Iyantama da Baba Sogiji duk sun halarci jana’izar Yakubu Ka-fi-gwamna
Advertisment
Ga cikakken bidiyon yadda Sallahr jana’izar ta kasance tun daga fito da gawar sa zuwa binne shi a maƙabarta wadda za ku iya kallo ta nan: