Addini

Yadda uwa tayiwa ɗanta Tsafi domin raba shi da matarsa

Advertisment

Allahu Akbar duniya kenan wato yanzu harka Tsafi ba iya kan kishiya da kishiya yake karewa harda ga matan ‘ya’yansu.

Ash sheikh Aminu Ibrahim Daurawa kano yana bana wani labari a majalisin karatu inda yake cewa:

Akwai wata rana da wani yaro ya kirasa yake cemasa ga mahaifiyarsa nan ta aikishi da jaɓa da wasu layu yaje tsakiyar juji (bola) ya sanya.
Sai malam yacewa yaron kana ina yace gashi nan baikai ba yace zo da su ofis nawa da yake yaron yaji karatun Sunnah koda yaron yazo jaɓa har tana waji da wasu layu a maƙale.Yadda uwa tayiwa ɗanta Tsafi domin raba shi da matarsa

Muna bude layar sai munkaga sunan mace da na namiji sai munka tambaye sa wannan waye wannan wacece.

Advertisment

“Sai yaron yace ae sunan yayansa ne wannna kuma sunan matar yayansa ce wato da alamu uwar batason auren ɗanta da wannan yarinya tana son kashe auren ne.

Wato da anyi rashin Sa’a anka binne wannan jaɓar da layun idan mijin ya dawo gida zaiji matar tana warin jaɓa tana ɗoyi kome ta santa na kamshi sai yaji tana wari dole ya rabu da ita.
Malam yace wannan shine sirul safri na raba wani da wani.”

Ga Bidiyon nan kasa ku saurara.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button