Hausa Hip Hop
MUSIC : Mr 442 – A Abuja Ft Dan maraya ft Safaa ft Amude booth
Advertisment


Sabuwa wakar Mr 442 ‘Abuja’ tare da abokan aikinsa Safaa x amude both.
Wakar Abuja akwai Nishadi sosai wanda abun zai baka mamaki sosai irin yadda sunkayi wanann waka.
Wanda Shima Amude both ya shiga tsarin mr 442 wanda wannan waka itace ta farko.
Zaku iya sauraren wakar kai tsaye da da saukar da ita a wayoyinku.
Advertisment